Ministan Awkaf na Masar ya yi jawabi ga jakadan kasar Sweden:
Alkahira (IQNA) A wata ganawa da ya yi da jakadan kasar Sweden a birnin Alkahira, ministan ma’aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Masar, yayin da yake jaddada wajibcin mutunta addinai, ya ce: wulakanta kur'ani ya lalata martabar kasar Sweden a kasashen Larabawa da na Musulunci, don haka 'yan kasar Sweden sun yi wa kasar Sweden illa, dole ne gwamnati ta dauki matakin hana maimaita irin wadannan ayyuka."
Lambar Labari: 3489679 Ranar Watsawa : 2023/08/21
Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da bayar da hutu a makarantun kur’ani na kasar saboda corona.
Lambar Labari: 3484603 Ranar Watsawa : 2020/03/09